DA ƊUMI ƊUMIN SA: Kotu ta umarci kungiyar ASUU ta janye yajin dole, ɗalibai su koma makaranta
Wannan na kunshe ne a hukuncin da kotun ta yanke wanda mai shari'a Polycarp Hamman ya karanta ranar Laraba.
Wannan na kunshe ne a hukuncin da kotun ta yanke wanda mai shari'a Polycarp Hamman ya karanta ranar Laraba.
Ya ce ya janye takarar sa, domin ya vi gaba da ayyukan alherin da ya ke wa al'ummar Najeriya.
Likitocin nan fa sun raina Najeriya. Na kuma bada umarnin idan su ka ƙara kwana bakwai ba su koma ba, ...
Ministan Kwadago Chris Ngige ne ya bayyana haka, a cikin wata sanarwar da ya fitar a ranar Talata a Abuja.
Kungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya (ASSU) ta janye yajin aikin da ta ke yi tsawon watanni 10, tun a ranar 9 ...
Ministan Kwadago da Ma'aikata, Chris Ngige ne ya bayyana haka ranar Alhamis a Abuja.
Ministan ƙwadago ya shaida cewa gwamnati da ƙungiyoyin sun amince da wasu matakai da za dauka domin warware matsalolin.
Ngige ya bayyana haka cikin amsar da ya bai wa kwamiti mai binciken ko an dakatar da shugabannin hukumar da ...
Abin dai bata wanye da dadi ba domin ana cikin taron a ka barke da jefa wa juna zafafan kalamai.
Dakatattun shugabannin Hukumar NSITF, sun bayyana cewa tabbas an kashe naira bilyan 3.4 da ake ta sa-toka-sa-,katsi a kan su.