KARIN ALBASHI: Sai an rage ma’aikata sannan karin albashi zai tabbata – Ngige
Ngige ya ce gwamnatin tarayya na bukatar karin kudi zunzurutu har naira bilyan 580 domin biyan karin albashi.
Ngige ya ce gwamnatin tarayya na bukatar karin kudi zunzurutu har naira bilyan 580 domin biyan karin albashi.
Shi kuma Senator Tayo Alasoadura zai maye gurbin Keyamo a ma'aikatar Neja Delta.
Ngige yace tun farko bai bada sunan Frank Kokori ba.
Ba ita kadai suka kai wa hari ba, sun kuma raunata wasu mambobin Kungiyar Kwadago ta Kasa, NLC.
Duk wanda ya ki zuwa aiki zai rasa albashin sa.
Duk da haka gwamnati ta kara musu makonni hudu domin samin hutun da ya kamata bayan sun haihu.
Buhari ya yi kokarin da ya kamata a sake zaben sa domin ya ci gaba a zango na biyu.
Ngige ya ce fannin Noma kawai ya Samar da aiki Sama da miliyan 5.