Gwamnati za ta feshe farin-dango da maganin naira bilyan 13 – Ministan Gona
Ministan Harkokin Noma Sabo Nanono ne ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Asabar.
Ministan Harkokin Noma Sabo Nanono ne ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Asabar.
Nanono ya bayyana cewa kananan hukumomi 632 ne za su ci moriyar bashin.
Nanono yayi kira ga kungiyar da ta mara wa gwamnati baya domin ganin hakan ya tabbata.
Sannan kusan kashi 50 bisa 100 na kudaden shigar kasar nan, a biyan bashi ya ke tafiya kowane wata.
Sannan kuma ya koka dangane da karanci ilmin mata da kuma rashin yawaitar mata a fannonin bincike.
Masu kukan yunwa a Najeriya, kukan rashin kunya su ke yi
Shugaba Buhari ya ce ko kasashen waje kada Ministoci su kara tafiya ba tare da sanin Fadar Shugaban Kasa ba.