Ƴan sanda sun damƙe mahaifin da ya yi tsafi da ɗan sa domin ya samu kuɗi
Ndukwe ya ce an kuma kama wani fasto wanda makaho ne, bisa zargin sa da hannu wajen kisan yaron domin ...
Ndukwe ya ce an kuma kama wani fasto wanda makaho ne, bisa zargin sa da hannu wajen kisan yaron domin ...
Wannan abun ban tausayin ya auku ne a Evbuotubu dake Benin City ranar Lahadin da ya gabata.
Kakakin rundunar Abimbola Oyeyemi ya sanar da haka a hira da yayi da manema labarai a garin Ogun ranar Litini.
Peter ya rika danne 'yarsa Patience tun daga watan Nuwanba 2020 zuwa Janairu 2021 a cikin gidan sa dake Asewele ...
Bayan Kotu ta saurari wannan kara sai ta aika da yarinyar asibiti domin a duba lafiyarta.
Harrison yace a yanzu haka rundunar ‘yan sanda sun kama iyayen wannan yarinya domin gudanar da bincike a kan su.
An tsare Aminu ne a yau Laraba, bayan yanke hukuncin ayi haka da kotun Majistare da ke unguwar Tinubu, a ...
Kwamishanan ‘yansanda Garba Umar ya sanar da hakan wa manema labarai ranar Alhamis.
Kwamishinan ‘yan sanda ya bayyana cewa sun cafke wani mutum da ake zargin cewa da hadin-bakin sa aka sace mahaifin ...