‘Yan sanda sun kama mahaifin da ya dirka wa ‘yarsa ciki
Harrison yace a yanzu haka rundunar ‘yan sanda sun kama iyayen wannan yarinya domin gudanar da bincike a kan su.
Harrison yace a yanzu haka rundunar ‘yan sanda sun kama iyayen wannan yarinya domin gudanar da bincike a kan su.
An tsare Aminu ne a yau Laraba, bayan yanke hukuncin ayi haka da kotun Majistare da ke unguwar Tinubu, a ...
Kwamishanan ‘yansanda Garba Umar ya sanar da hakan wa manema labarai ranar Alhamis.
Kwamishinan ‘yan sanda ya bayyana cewa sun cafke wani mutum da ake zargin cewa da hadin-bakin sa aka sace mahaifin ...