KWALARA: Mutum 9 sun rasu a jihar Ebonyi
Ibiam ya Kuma ce zai haka rijiyar burtsatse guda hudu a cikin makonni hudu a karamar hukumar domin ganin mutane ...
Ibiam ya Kuma ce zai haka rijiyar burtsatse guda hudu a cikin makonni hudu a karamar hukumar domin ganin mutane ...
NCDC ta ce cutar zata ci gaba da yaduwa idan har mutane basu kiyaye sharuddan guje wa kamuwa da cutar ...
A mako 41 mutum 417 ne suka kamu Wanda haka ya nuna an samu ragowa a yaduwar cutar idan aka ...
NCDC ta bayyana wannan ƙididdiga a shafin ta na yanar gizo ranar Talata bisa ga rahotannin yaduwar cutar da ta ...
A karamar hukumar Kafa mutum 2 sun mutu, mutum 22 sun kamu, Magumeri ta samu mutum 6 da suka kamu ...
Mafi yawan mutanen da wakiliyar PREMIUM TIMES HAUSA ta tattauna da su sun bayyana cewa tsakanin cututtukar kanjamau, korona da ...
Abubakar ya ce sakamakon yaduwar cutar Kwalara da hukumar NCDC ta fitar ya nuna cewa cutar ta kashe mutum 938 ...
Cikin jihohin da PREMIUM TIMES ta bi diddigi sun haɗa da Kano, Jigawa, Katsina, Zamfara, Sokoto, Kebbi, Benuwai, Filato, Ebonyi ...
Mohammed-Baloni ta ce gwamnati na kokarin ganin ta dakile yaduwar cutar musamman a wuraren da cutar ta fi tsanani.
Bunza ya ce zuwa yanzu mutum 2,028 sun kamu kwalara a jihar sannan cutar ta yadu zuwa kananan hukumomin 20 ...