Gwamnati ta raba maganin cutar Kwalara a sansanonin ‘yan gudun hijira
Ta kuma ce ma’aikatan kiwon lafiyansu za ta ci gaba da gudanar da bincike domin samo hanyoyin dakile yaduwar cutar ...
Ta kuma ce ma’aikatan kiwon lafiyansu za ta ci gaba da gudanar da bincike domin samo hanyoyin dakile yaduwar cutar ...
kamata ya yi a wayar da kan mata domin su ne cutar ta fi kamawa saboda yawan aiki da ruwa ...
Anna Cilliers ta ce ranar 16 ga watan Agusta kungiyar ta kula da mutane 491 wanda suka kamu da cutar ...
Rashin tsaftace muhali musamman abinci da ambaliyar ruwan da akayi a jihar ne yayi sanadiyyar yaduwar cutar.