Gwamna Zulum ya hana sojoji yi wa mazauna garuruwa biyu kwasar-karan-mahaukaciya
Jakana na kilomita 45 daga hanyar shiga Maiduguri daga Kano da Damaturu, Mainok kuwa kilomita kusan 65.
Jakana na kilomita 45 daga hanyar shiga Maiduguri daga Kano da Damaturu, Mainok kuwa kilomita kusan 65.
Ya yi kiran da a ba sabbin jami'an tsaron goyon baya dari bisa dari domin su yi wa jama'a aiki.
Yakubu ya ce za a biya kowane dan NYSC alawus na ladar aikin sa, naira 30,500.
Kotu ta haramta wa APC shiga zaben 2019 kwata-kwata a Jihar Ribas
Bukar Abba Ibrahim ba zai koma ba, saboda gwamna Geidam ya maye takarar sa.
Gwamna Yari ya ce an yi zaben fidda-gwani, Kwamitin APC ta ce ba a yi ba
Tinubu ya ce ya tuna yadda Oyegunn ya kara nanata masa jihohin da rigingimun su ka fi muni, kamar Kogi, ...
Wannan sa-toka-sa-katsi dai ta samo asali ne tun cikin 2014.