TALLAFIN NAIRA BILIYAN 683 GA JAMI’O’I: Shugabannin Jami’o’i sun ƙi yarda da wayon fincikar masu kuɗaɗe da ‘Yan Majalisar Tarayya ke ƙoƙarin yi
Za a aiko zuwa Sakateriyar Kwamitin Majalisar Tarayya, Ofis mai lamba 305, Hawa na 3. A Majalisar Tarayya.