JAMB ta bayyana makin da Dalibi zai samu domin shiga manyan makarantun Najeriya
Adamu ya gargadi manyan makarantun Najeriya game da shiga jami’o’in ba bisa ka’ida ba, yana mai cewa dole ne jami'o'i
Adamu ya gargadi manyan makarantun Najeriya game da shiga jami’o’in ba bisa ka’ida ba, yana mai cewa dole ne jami'o'i
Ministan yaɗa labarai, Lai Mohammed ne ya faɗi haka da yake jawabi ga manema labarai a fadar gwamnatin tarayya.
Wannan sanarwa da NUC ta fitar, ta zo ne ganin yadda korona ta sake barkewa fiye da yadda ta fantsama ...
Lamarin ya kara muni yayin da Gwamnatin Tarayya ta umarci dukkan malaman jami'a su yi rajistar IPPIS, kafin a rika ...
Ngige ya kara da cewa gwamnati ta amince za ta biya ASSU tsohon albashin su na watan Fabrairu zuwa Yuni, ...
Ministan Kwadago da Ma'aikata, Chris Ngige ne ya bayyana haka ranar Alhamis a Abuja.
A baya, hukumar ta tsaida ranar 21 ga watan Agusta ranar da jami'o'in kasarnan za su fara daukan sabbin dalibai.
A shekarar 2019, jami'ar ce tafi daukan dalibai cikin duka jami'o'in Najeriya.
Jami'a daya ta ce ita ma sai mutum ya samu maki 220 a jarabawar JAMB za su bashi gurbin karatu.
Shugaban kungiyar Biodun Ogunyemi ya bayyaa haka bayan ganawar gaggawa da kungiyar ta yi a garin Enugu.