BUHARI YAYI MURABUS: ‘Idan mai fada wawa ne, mai saurare ba wawa bane’ – Fadar Shugaban kasa
Abaribe da wasu sanatoci sun soki salon mulkin gwamnatin Buhari musamman a wajen harkar samar da tsaro a kasa Najeriya.
Abaribe da wasu sanatoci sun soki salon mulkin gwamnatin Buhari musamman a wajen harkar samar da tsaro a kasa Najeriya.
Yakin da gwamnatin Jonathan ce ta haramta Boko Haram da kuma gwamnatin Amurka tun cikin 2013, gwamnatin Buhari kuma ta ...
Kanu ya rika yin barazanar kashe shugaban kasa, haddasa fitina a kasa da kuma kone Najeriya.
Nnamdi Kanu ya fadi haka ne ta bakin lauyansa Ifeanyi Ejiofor ranar Juma’a.
Dukkan Gwamnonin Kudu-maso-Gabas su tabbatar da cewa an kiyaye wadannan sharudda a Jihohin su.
Nnamdi Kanu dan tayar da zaune tsaye ne, irin wanda tun farko bai ma kamata a ce an bar su ...
Kungiyar ta jaddada wa gwamnatin tarayya kan matsalolin da ka iya faruwa idan hakan bai yiwu ba.