Jami’an kwastam sun kama jarkunan man gyada a tankar mai a Sokoto
" An kiyasta kudin su zai kai Naira miliyan 5.7."
" An kiyasta kudin su zai kai Naira miliyan 5.7."
Amma kuma ya tabbatar da cewa motar kwace masa ta yi, ta rufta cikin jama’a.
Ajanda ta 14 daga cikin alkawurran da jam’iyyar APC ta yi wa ‘yan Nijeriya domin a zabe ta, shi ne ...
Bayan haka kuma ya duba wasu ayyukan hanyoyi da gwamnati ta bada.
Yajin aikin ya shafi har da gidajen talabijin da na rediyon jihar.
Kwamishinan ya fadi hakan ne wa manema labarai ranar Laraba a Gusau.