‘Yan Bindiga sun kashe mutum 15 a Sokoto
Wasu Yan Bindiga sunyi wa mutum 15 kisan gilla a kananan hukumomin Goronyo da Illela dake Jihar Sokoto.
Wasu Yan Bindiga sunyi wa mutum 15 kisan gilla a kananan hukumomin Goronyo da Illela dake Jihar Sokoto.
Wani mutum da hadarin ya auku a idon sa ya bayanai cewa jirgin ruwan ya dauko mutum sama da 30 ...
Tuni dai har an ƙara tura tulin dakaru zuwa wadannan garuruwa domin samar da tsaro.
Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Tambuwal ya fatattaki kwamishinan yada labaran sa Barrister Bello Goronyo.
Hon. Sarkin Adar da Abdulmumin Jibrin ne suka yi musu jagora wurin ganawa da Buhari.