Kungiyar Kiristoci TEKAN, ta bukaci gwamnati ta biya diyyar wadanda suka rasa rayukan su rikicin Filato
An lalata gonaki 2,901, an kona gidaje 1,520, iyalai 5,901 da mutum 29,805 sun rasa gidajen su a kauyuka 39 ...
An lalata gonaki 2,901, an kona gidaje 1,520, iyalai 5,901 da mutum 29,805 sun rasa gidajen su a kauyuka 39 ...
Sadiq ya ce gwamnati za ta raba filaye 7,000 a Birnin Kebbi 1,500 a Argungu, Yauri da Zuru sannan 535 ...
Labiyi ya ce gine-ginen da aka yi watsi da su na da hadari ga tsaro saboda za su iya zama ...
Najeriya dai ta tsara kasafin kudin 2020 a kan farashin danyen man fetur dala 57 kowace ganga daya.
Sun hakikice cewa idan aka ciwo bashin, za a gina kayan more rayuwa da kuma samar da aikin yi ga ...
Sun nuna cewa bai ma san irin asarar rayukan da ake a kullum a kan titinan kasar nan ba, sakamakon ...
Gwammatin Tarayyà ta bayyana cewa nan nan ba da dadewa ba za ta fara sayar da gidaje a fadin kasar ...
Za a gina wadannan gidaje 2,383 a fadin jihohin kasar nan baki daya, har da Abuja.
A lissafe dai gwamnati zata bukaci Naira biliyan 10.8 domin gina wadannan gidaje
Gidaje 54,000 za su karbi tallafin naira 5,000 daga Gwamnatin Tarayya