SHARI’AR ZARGIN TA’ADDANCI: Kotu ta hana belin Shugaban Miyetti Allah, Bello Boɗejo
Shugaban Ƙungiyar Fulani ta Miyetti Allah Kautal Hore, Bello Boɗejo, ya nemi a bada belin sa a Babbar Kotun da ...
Shugaban Ƙungiyar Fulani ta Miyetti Allah Kautal Hore, Bello Boɗejo, ya nemi a bada belin sa a Babbar Kotun da ...
Sambo ya ce a dalilin haka yake kira ga gwamnati da ta saka dokar hana kiwo a ko ina musamman ...
Wani basarake a kauyen mai suna Anawah Joseph ya bayyana wa wakilin ‘Punch’ ranar Litini cewa maharan da suka hada ...
Irin wannan mummunan hari kan farar hula ya faru a Jihar Zamfara, a cikin 2022, a cikin yankin Ɗansadau da ...
Sun bayyana cewa su na fargabar kada mazauna yankunan da aka yi kashe-kashen su kai masu harin ramuwar-gayya domin su ...
Mazauna yankunan waɗanda akasari Hausawa ne, su kuma waɗanda ake zargin sun fara kai wa Hausawan hari, Fulani ne ake ...
Kakakin rundunar Abdullahi Usman da ya sanar da haka ya ce akwai yiwuwar za a samu mutane da yawa da ...
Tambayar da kawai mutane ke yi a batun masu neman shugabancin ƙasa, ita ce shin ne ɗan takara wane ya ...
Saboda haka, muna taya Khalifah Sarki Muhammad Sanusi II murna, Allah ya bashi ikon yin adalci a mulkin sa, amin
'Yan bindigan sun sako daliban ne bayan iyayen su sun biya wuri na gugan wuri har naira miliyan 60 da ...