SIYASAR KANO: Ko Alhasan Doguwa ya ci amanar Kabiru Rurum da Kawu Sumaila? Daga Ali Sabo
Tuni dai aka rasa shugabanni biyu daga cikin tafiyar, domin tuni sun fice daga jam’iyyar APC akan zargin rashin adalci ...
Tuni dai aka rasa shugabanni biyu daga cikin tafiyar, domin tuni sun fice daga jam’iyyar APC akan zargin rashin adalci ...
Datti ya samu kuri'u 48,601, shi kuma Jibrin ya samu kuri'u 13,587.
A Majalisar da ta gabata, Doguwa shi ne Bulaliyar Majalisa, wato Mai Tsawatarwa.
Bala Na’Allah ya ce ai dama bai yiwuwa haka kawai daga Shugaba Buhari ya turo musu kasafi kawai sai su ...
Daga karshe ya ce mahajjatan jihar za su far dawowa ne daga ranar 5 ga watan Satumba.