TSADAR RAYUWA: Samari sun fara wuyan gaske, daga ka ce wa saurayi zan ci shawarma, sai lambar sa ta daina shiga – Lubabatu
A sanadiyyar halin kuncin rayuwa da ya tsananta a kasar nan, roko ya zame ruwan dare musamman ga ƴan mata ...
A sanadiyyar halin kuncin rayuwa da ya tsananta a kasar nan, roko ya zame ruwan dare musamman ga ƴan mata ...
Mun jefar da gawar sa a can cikin daji ranar Juma’a, ba mu birne shi saboda abin da ya aikata ...
Rundunar ‘yan sandan Ondo ta kama wani mutum mai shekaru 45 Bankole Oginni bayan an tsinci gawar budurwarsa a dakinsa.
Mace 'yar kwalisa mai rangada kwalliya a koda yaushe ita ma za ta iya daukar hankalin maza su yi sha'awarta ...
Helen ta ce Seun ya gudu ne saboda ya ji tsaron abin da mahaifin budurwar ta sa zai yi masa ...
A dalilin haka ya sa tsoho ko tsohuwa za su auri mace budurwa da ta dauki cikin da bata so ...
Attajirin ya yi amfani da sunan da ba a san shi ba, John Doe, da kuma karin inkiya ‘AD’, da ...
Wata kanwar Chris da suka zo gidan Alli tare ta ce Chris da Alli sun dade tare sannan sun saba ...
Nan take Iju ya yanke jiki ya fadi daga nan sai ya ce ga garin ku nan.
Tuni dai Kwamishinan ’Yan Sanda ya umarci da a gudanar da kwakkwaran bincike.