Allah ya sa baƙin ciki ya kashe masu jin haushi don na gaisa da Pantami – Femi Fani-Kayode
Lamarin ya janyo masa caccaka sosai a soshiyal midiya kafin da kuma bayan halartar ɗaurin auren da ya yi a ...
Lamarin ya janyo masa caccaka sosai a soshiyal midiya kafin da kuma bayan halartar ɗaurin auren da ya yi a ...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi jawabi ga ƴan kasa a ranar Alhamis inda ya yi kira ga masu zanga-zanga su ...
Da ido na na kalla a cikin talbijin yadda sojoji suka rika bi gida-gida su na karkashe mutane.
Irin mulkin Abacha Buhari ya ke yi a Najeriya
A wannan lokacin da Buba ke magana, Buhari ya na CPC, shi kuma Tinubu ya na ACN.
"Wa ya ce ba a sata a yanzu? Sun bar mulki mun hau ne mun fallasa su kun gani?
Yau ne aka yi bukin rattaba hannun.
Shugaban jam'iyyar Buba Galadima ne ya jagoranci wasu daga cikin 'ya'yan kungiyar zuwa wannan zama amince wa da yarjejeniyar.
" Shi fa Buba Galadima kamar tsuntsu ne da ya dimauce a cikin tsakiyar daji.
Duk da wannan ballewa da suka yi, APC ta ce babu wata baraka a tsakanin mambobin jam’iyyar.