Karya Dan majalisa Zulyadaini Karaye Yake yi wa Mai Martaba, Daga Imam Murtadha Gusau
Duk wani wanda ya kwaso tarkacen sa da yaye-yayen sa da shirmen sa ba yada wurin zube wa sai akan...
Duk wani wanda ya kwaso tarkacen sa da yaye-yayen sa da shirmen sa ba yada wurin zube wa sai akan...
Saidai wasu kuma suna gani kamar rashin samar da kyakykyawan yanayi ne da matasa zasu iya tsayawa da kafarsu.
A wasa na biyu kuma, Shagon Ali kanin Bello ya buge Sojan Kyallu sannan Shagon Yalo dan Suru ya buge...
Wadannan abubuwa ba komai bane illa kokarin da ake yi a mayar da wasu 'ya 'yan mowa wasu kuwa 'ya...
EFCC ta ce su hudu sun hada kai kuma sun hada baki sun karkatar da naira bilyan 25.
Madigo wanda a turance ake kira da lesbianism yana nufin saduwa ta hanyar gogayya tsakanin mace-da-mace ta amfani da halittarsu
Amma a farkon alwala mutum zaiyi nufin ibada ne a lokacin wanke hannunsa.
Matsalar wutan lantarki a Najeriya na daya daga cikin abinda ya taimaka gurin talauci da rashin aikin yi a Najeriya.
Wannan magana da ake zargin Hajiya Amina Muhammed tayi ta jawo cece-kuce da kace-nace sosai a shafukan sada zumunta, a...
Ya ku jama'ar Musulmi! Wannan kadan kenan game da bayani akan asalin wadannan masarautu namu.