A fatawa da ‘yan wasan Dambe suka yi ranar Lahadi a fikin dambe da ke Dei-Dei Abuja, Shagon Fatalwa ya Kashe Shagon Lawallin Gusau.
A wasa na biyu kuma, Shagon Ali kanin Bello ya buge Sojan Kyallu sannan Shagon Yalo dan Suru ya buge dan yalon Gusau.
Discussion about this post