Sarkin Kano Da ‘Yan Shi’a: Ya Allah, Ka Kare Mutuncin Mai Martaba, Da Dukkanin Musulmi Masu Son Zaman Lafiya, Daga Imam Murtadha Gusau
Allah yasa mu dace, ya kare muna shugabannin mu, ya tsare muna su daga dukkanin sharrin masu sharri, amin.
Allah yasa mu dace, ya kare muna shugabannin mu, ya tsare muna su daga dukkanin sharrin masu sharri, amin.
Idris Wada ne gwamnan da APC ta kada a zaben gwamna da aka yi shekaru hudu da suka gabata a...
Hasalallu matasa sun babbaka ofishin MTN a AkwaIbom, Shagunan Shoprite a Legas
An yi garkuwa da mahaifiyar dan majalisa a Jigawa
Sannan kuma da biyan haraji da kuma maido kudaden da duk ya kamata a aika su asusun gwamnati.
Su kansu mutanen jihar sun dandana kudar su tun bayan darewar Yahaya Bello kujerar gwamnan jihar.
Kuti ya ce a baya an sha fama da matsalar kudade da kuma neman inda za a samu kudin aikin.
Musamman mazauna yankunan kudancin Najeriya, duk sun tsoki lamirin gwamnati akan wannan shiri.
A cewarsu wannan kisa da akayi wa fasto David ne ya tunzura 'yan Kabilar Tiv su dau fansa.
A binciken, an gano cewa wannan kudade an saka su ne a wani asusu a bankin kasar birtaniya dauke da...