
Daliban jami’ar jihar Kaduna KASU sun gudanar da zanga-zanga
Daliban sun dauki tsawon awoyi uku suna zanga-zangar da ya jawo kusan rufe titin Tafawa Balewa da ke cikin Kaduna.
Daliban sun dauki tsawon awoyi uku suna zanga-zangar da ya jawo kusan rufe titin Tafawa Balewa da ke cikin Kaduna.
Suna kira ne da neman a janye dakatarwar da majalisa ta yi wa Sanata Ndume.
A tsakanin watan Nuwamba zuwa Afrilu mutane da dama sun rasa rayukansu a dalilin yaduwar cutar.
Alkali Fati Auna ta ce za’a ci gaba da shari’a ranar 5 ga watan Afrilu, 2017.
Saraki yace ya so ace yana da wannan iko.
Wannan mummunar aiki dai ya fara zama ruwan dare a makarantu.
An fara samun dogayen layukan mai a gidajen mai dake fadin kasarnan.
Kungiyar Kwallon kafa ta Palace ta doke Chelsea da ci 2-1
Yace dukkan su sun amince su fice daga jam’iyyar APC din ne saboda watsi dasu da jam’iyyar tayi.
Bulama dan bangaren Boko Haram din Muhammed Nur ne kuma a tuhumar sa yanzu haka.