RASHIN TSARO: Buhari ya ba mu kunya, duk da cika bakin da muka yi a kansa – Basaraken masarautar Barno
Hare-haren Boko Haram a yankin Barno, garkuwa da mutane da ayyukan ta'addancin da suka ki ci suka ki cinyewa ne...
Hare-haren Boko Haram a yankin Barno, garkuwa da mutane da ayyukan ta'addancin da suka ki ci suka ki cinyewa ne...
Alhaji Abubakar Gidado, shi ne mutum na farko a tarihin Masarautar Gombe da aka taba nadawa wannan mukami wanda yake...
An gano cewa Lawali na yin fasikanci da yara maza har har su 12 idan iyayen su sun yi barci...
Da wuya a sa mutane su tattara hankalin su kan batun zaɓe a daidai lokacin zaman dar-dar.
Wannan wasa bai yi min dadi ba. Na kungiyar kwallon kafa ta Barcelona bane za a yi wa irin wannan...
Kwamitin tana garin Kaduna ne domin taron sanin makaman aiki da aka yi a hukumar NDIC dake kaduna.
A ranar Lahadi da ta gabata, yawan masu dauke da cutar a duniya ya haura milyan 20.
Abin yayi wa Barcelona dadi a wancan lokaci domin 1-1 kenan. Amma kuma ashe mai yaya ne har da jikoki...
Ministan harkokin Kasashen Waje Geoffrey Onyeama, ya bayyana yadda yayi fama da Korona har na tsawon makonni Uku.
Hukumar zabe mai zaman kanta za ta dauki malaman zabe na wucin-gadi 20,000 a shirin zaben gwamna na jihar Edo...