Dangote ya yi cinikin sukari na naira bilyan 214.3 cikin 2020, rabin cinikin duk a Legas kadai
Wannan gagarimin ciniki kamar yadda kamanin ya nuna, ya karu ne sakamakon fito da babban buhun sukari mai nauyin 50kg...
Wannan gagarimin ciniki kamar yadda kamanin ya nuna, ya karu ne sakamakon fito da babban buhun sukari mai nauyin 50kg...
Mai baiwa shugaban Kasa Shawara kan harkokin Tsaron Kasa, Babagana Monguno ne ya bayyana matsayar gwamnati a zantawa da yayw...
Hukumar NCDC ta bayyana cewa mutum 133,256 sun warke daga cutar cikin mutum 155,417 suka kamu a Najeriya.
Matawalle ya ce, tuni har ya sanar da jami'an tsaro su gudanar da bincike akai, kuma shi da kansa ya...
A hira da gwamna matawalle yayi da Radiyon Tarayya kai tsaye a safiyar Talata, ya ce dalibai 279 ne aka...
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta bayyana cewa za ta shirya wata bita ta musamman domin wayar da kan ma'aikatan...
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya ya gargadi masu tada fitina a garin Billiri su shiga taitayinsu tun da wuri ko...
Muna sa ran daga wannan shekara zuwa 2022, za mu yi wa 'yan Najeriya miliyan 70 rigakafin cutar Korona.
Tun bayan waskewa da Salihu da SSS suka yi da safiyar Asabar aka rika zargin ko masu garkuwa da mutane...
Idan kuka ga ban yi takarar shugabancin APC ba toh, dokokin da jam'iyyar ta saka ne suka taka min birki...