• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Da Ɗan bindiga da ‘Deliget’, Ɗanjuma ne da Ɗanjummai – Shehu Sani

    ZAƁEN FIDDA GWANI: Fintirin Adamawa, Kashim ɗin Bauchi, Uban Makurɗi, Abachan Kano, Ashirun Kaduna sun yi nasara zaɓe na Jam’iyyar PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’

    Dino Melaye

    Dino Melaye ya sha ƙasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a Kogi

    EFCC ta cafke Okorocha bayan mamaye gidan sa da jami’an tsaro suka yi tun 11 na safe

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya

    SHUGABAN ƘASA 2023: ‘Yan takarar APC na jihohin ƙabilar Igbo sun yi taron jiran-gawon-shanun goyon bayan duk wanda ya samu tikiti a cikin su

    TAKARAR SHUGABAN KASA: Muna tare da kai a koda yaushe – Sarkin Katsina Abdulmumini ga Osinbajo

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

Salihu Tanko na tsare a wurin mu – Hukumar SSS

Mohammed LerebyMohammed Lere
February 28, 2021
in Manyan Labarai
0
Salihu Tanko na tsare a wurin mu – Hukumar SSS

Kakakkin hukumar tsaro na fafaren kaya, SSS Peter Afunanya ya tabbatar da tsare tsohon hadimin gwamnan Kano Abdullahi Ganduje, Salihu Tanko Yakasai wanda aka waske dashe ranar Juma’a daga kano zuwa Abuja.

” Ba kamar yadda ake ta yadawa ba wai don ya fadi ra’ayinsa ne game da gwamnatin Buhari ya sa muka kama shi, akwai wasu batutuwa da aka bankano wanda ake neman karin bayanin sa akai. Dalilin da ya sa muke tsare da shi kenan.”

Korar Salihu daga fadar gwamnatin Ganduje

Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje, ya kori hadimin sa Tanko Yakasai daga ci gaba da yi masa aiki bayan ya ragargazar gwamnatin Buhari da yayi da kuma yin tir da salon mulkin Buhari.

Kwamishinan yada labarai Garba Muhammad wanda ya saka wa takardar korar hannnu ya ce Salihu Tanko bai iya banbance ra’ayin sa da matsayinsa na hadimin gwamnan da yake sukar shugaban sa ba.

” Tunda bai gamsu da salon mulkin da yake ciki ba, babu amfanin ya ci gaba da yi wa wannan gwamnati aiki.

Bayan haka gwamna Ganduje ya gargadi ma’aikatan gwamnati su rika iya wa bakunan su.

Waske wa da Salihu Abuja

Mahaifin Salihu Tanko, Tanko Yakasai ya tabbatar wa manema labarai cewa ba garkuwa da dan sa aka yi ba, jami’an tsaro na farin kaya ne, SSS suka arce da shi Abuja.

” Ba sace Salihu aka yi ba jami’an SSS ne suka tafi da shi Abuja.

Tun bayan waskewa da Salihu da SSS suka yi da safiyar Asabar aka rika zargin ko masu garkuwa da mutane ne suka arce da shi.

Ragargazar gwamnatin Buhari

Duk da gashi hadimin gwamnan Kano Abdullahi Ganduje, Salihu Tanko kan ragargaji gwamnatin Buhari da salon mulkin shugaba Buhari.

Salihu Tanko ya ragargaji Buhari da jam’iyyar APC a lokacin da ya rubuta cewa jam’iyyar sa, APC ta gaza, ta yaudari ‘Yan Najeriya ne rashin iya kawo karshen matsalar rashin tsaro da ame fama da shi a kasar.

Salihu ya ce ” Da ma fa talakawan Najeriya sun zabe mu ne domin a kawo musu karshen matsalar rashin tsaro da kasar ke fama dashi amma kuma maimakon sauki tabarbarewa da muni abin yayi.

” Ace wai a kullum aka tashi sai an kwashi mutane da sunan an yi garkuwa da su, abu kamar almara. Idan ba zaka iya ba ka hakura mana ka tattara ka yi tafiyar ka. Abin ya muni matuka.

Idan ba a manta ba, ranar Juma’a mahara suka kwashe daliban makarantar sakandare a Jangebe, jihar Zamfara.

Ba wannan ne karon farko da Salihu Tanko, ke ragargazar gwamnatin Buhari ba. A baya da ya yi irin haka gwamnan Kano Ganduje ya dakatar da shi da ga ci gaba da yi masa hidima, sai dai daga baya ya dawo da shi.

Tags: AbujaGandujeHausaKanoLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Korona na yi wa Najeriya bankwana, mutum 300 kacal suka kamu ranar Asabar

Next Post

Aikin kare gwamnati da manufofinta, yin sallama ne da naka ra’ayoyin, Daga Imam Dalhat

Next Post
Man thinking

Aikin kare gwamnati da manufofinta, yin sallama ne da naka ra'ayoyin, Daga Imam Dalhat

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • MACE MAI KAMAR MAZA: Binani ta yi nasara a Adamawa, Sadique ya lashe Bauchi a zaɓukan fidda gwani na gwamna
  • Sanata Uba Sani ya yi wujiwuji da ƴan takarar gwamnan Kaduna, ya lashe zaɓen fidda gwani na APC
  • TA NA ƘASA TA NA DABO: APC za ta tado maganar yarjejeniyar karɓa-karɓa bayan tantance ‘yan takarar shugaban ƙasa -Abdullahi Adamu
  • El-Rufai ya yi sabbin nade-nade
  • Da Ɗan bindiga da ‘Deliget’, Ɗanjuma ne da Ɗanjummai – Shehu Sani

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.