An hada maganin rigakafin Korona 150, ana gwada ingancin 19 daga cikin su – Inji WHO
Ya ce kasashe masu tasowa na cikin kasashen kasashen duniyan da ya kamata a tabbatar sun samu isassun maganin cutar.
Ya ce kasashe masu tasowa na cikin kasashen kasashen duniyan da ya kamata a tabbatar sun samu isassun maganin cutar.
Shammah ya ce haka ya biyo bayan kamuwa da cutar da kwamishinan Shari'a kuma Atoni-Janar din jihar Abdulkareem Kana ya...
A wannan wuri ne za a rika killace duk wanda ya kamu da cutar a yankin Kudancin Kaduna.
Yanzu mutum 30,748 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 12,373 sun warke, 684 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu...
Haruna ya yi kira masu irin wadannan gine-gine a jihar da su gaggauta gine su tun da wuri.
Lauyan EFCC ya bukaci a dage shari'ar zuwa har EFCC ta karbo kudaden daga CBN domin bayyana shi a kotu.
Sannan kuma jami'an sun kama wasu matasa da da suka shahara wajen damfarar mutane ta yanar gizo, wato 'yan yahoo-yahoo.
Wasu kwararrun likitoci daga kasar UK sun shaida cewa sinadarin ‘Vitamin D’ baya warkar da cutar coronavirus.
Oyeyemi ya ce rundunar ta ce fasto Oyebola na tsare a ofishin su sannan ya tabbatar da duk abinda 'yar...
Hakan ya nuna cewa yanzu canjin naira ya tashi daga naira 360 zuwa naira 381 akan dalar Amurka daya.