• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    RANAR ‘YANCI: ‘Yan Najeriya mazauna Landan sun nemi a yi wa gwamnatin NNPP a Kano adalci

    JAllI-JOGAR BELIN DIEZANI A KOTUN LANDAN: Kotu ta hana Diezani fita yawon dare, da rana ma an ce ta maƙala na’urar gane duk lungun da ta shiga

    Ƴan sanda sun damke wasu abokai ƴan kungiyar matsafa dake tsafi da kawunan mutane a Ilori

    Yadda ƴan sanda suka kama Ibrahim da ya yi garkuwa da Fatima, ya ƙarɓi kuɗi kuma ya yashe ta a Zariya

    Kotu ta kori gwamna Sule na Nasarawa, ta ce PDP ce ta yi nasara a zaɓen gwamna

    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

HIMMA DAI MATA MANOMA: Yadda na shafe shekaru 15 ina noman rogo da sarrafa garin kwaki – Atinuke, mace mai kamar maza

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
September 12, 2023
in Harkokin Kasuwanci/Noma
0
HIMMA DAI MATA MANOMA: Yadda na shafe shekaru 15 ina noman rogo da sarrafa garin kwaki – Atinuke, mace mai kamar maza

Atinuke Akinbade mace ce mai harkar noma, wadda ta shafe shekaru 15 ta na noman rogo a Jihar Oyo. Kafin ta fara noman rogo, kasuwanci ta fara, amma saboda rashin nasibin kasuwa, sai ta watsar, ta kama noma.

Atinuke yanzu ita ce Shugabar Ƙungiyar Ƙananan Manoma ta Mata a Jihar Oyo, wato SWOFON. Abin da kawai ta maida hankali a kai, shi ne noman rogo da aikin sarrafa garin kwaki.

“Da farko dai tireda na ɗan fara, amma saboda ba ni da nasibi, harkar ba ta karɓe ni ba. Sai na watsar, na kama harkar noma, shekaru 15 da su ka wuce kenan.

“Na zaɓi noma saboda na san ina da himma, ƙwazo da juriya. Kuma ma san ina da nasibi a noma. Sannan sana’a ce mai riba idan aka riƙe ta da muhimmanci. To amma ni dai noman rogo kaɗai na riƙe, sai kuma aikin sarrafa rogo zuwa garin kwaki.

“Na fara noma a gonar iyaye na, inda aka ba ni wani tsagi ina nomawa. Saboda samun gona a wurin mace abu ne ba mai sauƙi ba. Daga nan kuma miji na ya samo min wata ƙarama duk ina nomawa.”

Ta ce ta na cikin ƙungiyar mata manoma, wadda su ka raba ƙungiyar gida 10. Mu kan riƙa haɗa kuɗaɗe mu na bada ramce a cikin mu ga duk mai buƙata.

Babbar matsalar da ta ce su ke fuskanta, ita ce sauyin yanayi. Saboda ya na yi wa rogo illa sosai. Kamar ka ga canjin lokacin ruwan sama da lokacin rani. Ba ni iya yin noman rani, saboda ba ni da ƙarfin sayen kayan noman rani.

“Batun samun horaswa kuwa, zan iya cewa an taɓa yi min holaswar yadda zan kiyaye da kare gona ta. Hakan kuwa ya taimaka min sanin ma menene gona ko ita kan ta ƙasar gonar. Amma ba horaswa ba ce ta sauyin yanayi.” Inji Atinuke.

Batun matsalar tsaro dai a cewar ta babu wannan barazanar a tare da su. “Saboda Gwamna ya na yi wa manoma ƙoƙari sosai wajen ɓangaren tsaro. A nan gaskiya ba zan ce mu na da wata matsalar tsaro ba.”

Sai dai ta ce ba kayan aiki na zamani su ke amfani da su ba. Kayan aikin ci-da-ƙarfi su ke noma da sarrafa rogo da su.

An tambaye ta ko ta na da ma’aikata, sai ta ce masu aiki su ke kira, su yi aiki a biya su. Daidai yawan aikin mutum, daidai kuɗin da za su biya shi. “Wani har aikin Naira 5,000 ya ke yi.” Inji ta.

Ta ce a kasuwa ta ke sayo irin rogo, ba gwamnati ke ba su ba.

Batun sarrafa garin rogo kuwa, ta ce ta kan sarrafa daga buhuna 15 zuwa 40 a cikin wata ɗaya.

Tags: GariHausamataNewsNomaPREMIUM TIMES
Previous Post

Ƙungiyar Miyetti Allah ta roƙi kada a manta da Fulani makiyaya wajen rabon kayan tallafi

Next Post

Ambaliya da mahaukaciyar guguwa sun ci rayuka sama da 3,000, ana cigiyar fiye mutum 10,000 a Libya

Ashafa Murnai

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Tinubu ya aika da sunan wanda ya musanya El-Rufai da shi da sunayen wasu mutum uku majalisa don zama ministoci
  • RANAR ‘YANCI: ‘Yan Najeriya mazauna Landan sun nemi a yi wa gwamnatin NNPP a Kano adalci
  • Fasinjoji 40 sun nitse cikin ruwa, bayan kifewar jirgin su a Kogin Yauri
  • DALLA-DALLA: Yadda aka cimma yarjejeniya tsakanin gwamnati da ƙungiyoyin ƙwadago
  • JAllI-JOGAR BELIN DIEZANI A KOTUN LANDAN: Kotu ta hana Diezani fita yawon dare, da rana ma an ce ta maƙala na’urar gane duk lungun da ta shiga

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.