MU KOMA GONA: Gwamna Raɗɗa ya maida ma’aikata 722 na ƙananan hukumomi zuwa jami’an aikin gona
Gwamnan Katsina Dikko Raɗɗa ne ya bayyana haka, yayin jawabi wurin taron horas da jami'an na kwanaki biyu, ranar Talata ...
Gwamnan Katsina Dikko Raɗɗa ne ya bayyana haka, yayin jawabi wurin taron horas da jami'an na kwanaki biyu, ranar Talata ...
Ya nuna muhimmancin haɗin kai tsakanin shugabannin siyasa da shugabannin addini domin samar da haɗin kan al'umma.
Fregene ya ce Bankin AfDA zai cicciɓa Jihar Jigawa har sai ta cimma burin ta na
Tinubu bayyana haka a cikin jawabin sa na murnar shiga sabuwar shekarar 2024, wanda ya yi a safiyar Litinin.
Sai dai ta ce ba kayan aiki na zamani su ke amfani da su ba. Kayan aikin ci-da-ƙarfi su ke ...
Cikin watan Nuwamba, 2015 ne Shugaba Muhammadu Buhari ya ƙirƙiro Shirin Bayar da Lamuni Ga Ƙananan Manoma
Gaskiya ne da Hausawa ke cewa 'noma babbar sana'a', wani mawaƙi kuma sai ya ƙara da cewa 'kowar yi ka, ...
Ya ce za a yi wannan shirin noman alkama a Jigawa, Kebbi, Kano, Bauchi, Sokoto, Zamfara, Yobe, Taraba da Adamawa.
Ta ce kayan gonar da ke shukawa ma ramce ta ke karɓowa daga hannun mutane, sai kuma mijin ta da ...
A wurin ganawar, Shugaba Buhari ya ce Najeriya ta kusa zama ƙasar da babu kamar ta wajen wadatar takin zamani ...