Yadda aka damƙe wata mata lokacin da take ƙoƙarin yin ‘sumogal’ ɗin muggan ƙwayoyi cikin Kurkukun Abuja
Bincike ya nuna cewa Precious ta ce ta yi sunƙurun maganin domin kai wa wani maras lafiya da ke tsare ...
Bincike ya nuna cewa Precious ta ce ta yi sunƙurun maganin domin kai wa wani maras lafiya da ke tsare ...
Gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi ya raba rigunan makaranta ga dalibai mata dake makarantun sakandare a fadin Jihar.
An shirya yi masu auren-gata saboda sun rasa iyayen su sakamakon hare-haren 'yan bindiga da 'yan ta'adda a yankin Mariga ...
Ya yi alƙawarin zai biya sadakin kowace budurwa cikin 'yan matan su 100, kuma shi zai sai wa kowace kayan ...
Obida ya yi kira ga hukumar kula da jinsi ta Filato da ta tabbatar da cewa Hauwa da sauran matan ...
Ya ce dakarun sun kama ta bisa laifin hada baki da saurayin ta domin yin garkuwa da ita inda har ...
Kungiyar Lafiya ta Duniya WHO ta bada tsarin shayar da jariri nono wanda ta tabbatar zai inganta lafiyar mace da ...
Bincike ya nuna cewa an yi wa mata sama da miliyan 200 kaciya a kasashe 30 dake Afrika, Tsakiya Gabas ...
Alkalin kotun Olubunmi Gbenga ta kuma ce Yemis za ta gabatar da shaida daya domin cika sharaddan belin da kotu ...
Nafisa ta ce gidauniyarta ta yi wa zaurawan gwaji domin tabbatar da lafiyarsu kafin aka daura musu aure.