• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

    Masu maular ‘kudaden kama haya’ a hannun Ayu ke hana sasanta rikicin PDP -Wike

    Ministan Abuja ya bada wa’adin gina filaye 189 cikin wata uku, ko ya ƙwace su

    DA ƊUMI-ƊUMI: Gobara ta tashi a Kotun Ƙoli, ta babbake ofishin manyan alƙalai uku

    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

JUYIN MULKIN NIJAR: Yadda takunkumin ECOWAS ya fi illata al’ummar Jigawa da ke kan iyaka da Nijar

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
August 27, 2023
in Manyan Labarai
0
Muna rokon gwamnati da ta gaggauta samar wa ‘yan Najeriya sauki akan matsanancin tsadar abinci da ake fama dashi a kasa

Muhammadu Ibrahim, wanda shi ne Shugaban Babbar Kasuwar Maigatari a Jihar Jigawa, bai taɓa tunani ko sau ɗaya za a iya samun dambarwar diflomasiyya tsakanin Najeriya da Nijar ba.

Ya shaida wa PREMIUM TIMES cewa wannan dambarwa wadda ta janyo rufe kan iyakar Najeriya da Nijar, ta janyo dubban masu zuwa cin kasuwar Maigatari daga Nijar da Najeriya cikin gagarumin matsanancin ƙuncin rayuwa.

Da ya ke bayanin irin mawuyacin halin da jama’a su ka shiga saboda daina hada-hada a kasuwar da ke kusa da kan iyakar Najeriya da Nijar, Ibrahim ya ce takunkumin da aka ƙaƙaba wa Nijar ya durƙusar da harkokin kasuwanci a kasuwar Maigatari.

“Irin gagarumin kasuwancin da ke gudana tsakanin Najeriya da Nijar abu ne da bai iya ƙididdigewa.

“Ban taɓa tunani cewa wai Najeriya da Nijar za a yi yaƙi ba, saboda irin kusancin dangantakar da ke a tsakanin mu. Saboda dukkan mu dai ɗaya mu ke. ‘Ya’yan mu da matan mu wasu duk a Nijar su ke da zama. Su ma na su na nan zaune a Najeriya.

“Mu dai na mu shi ne yin kira da roƙo ga Shugaba Bola Tinubu ya yi tunanin sasanta rikicin nan cikin ruwan sanyi, domin harkokin kasuwanci ya dawo kamar yadda ya ke a baya.”

Kasuwar Maigatari kasuwa ce mai ci a kowane mako, wadda akasari ta yi suna da tarihi wajen hada-hadar shanu.

Dubban mutane daga Najeriya, Nijar, Afrika ta Tsakiya, Mali da wasu ƙasashen Afrika ta Tsakiya duk su na cin kasuwar.

Lokacin da wakilin mu ya ke kasuwar, fayau ya same ta, ba kowa.

Haka ita ma kan iyakar Najeriya da Nijar da ke Maigatari a kulle ta ke.

Gurguncewar Kasuwanci:

Wani dillalin shanu a Kasuwar Maigatari, mai suna Muhammadu Ɗanduwa, wanda ya yi magana a madadin sauran dillalan shanu, ya bayyana irin dimbin asarar da ake yi sakamakon hana tsallakowa daga Nijar zuwa Maigatari.

Ya ce mazauna yankin na tsakiyar zaman raɗaɗin tsadar rayuwar da su ka afka bayan cire tallafin fetur, sai kuma su ka fuskanci gurguncewar harkokin kasuwanci, sanadiyyar saka wa Nijar takunkumi da kulle kan iyakokin Nijar ɗin.

“Dubi dai kasuwar nan. Ba don takunkumi ba da ba za ka zo a yau washegarin cin kasuwar ba ma har ka samu wurin da za ka ajiye mota. Saboda cinkoson mutane masu zuwa hada-hadar cinikin shanu.

“Kafin takunkumin, kamar yanzu ba zan iya ƙirga yawan shanun da na yi wa dillanci ba. Amma dubi yau ko mutum ɗaya ba wanda ya yi mani magana.

“Baya ga cinikin shanu, da yawa masu zuwa yi mana aikin noma daga cikin Nijar su ke tsallakowa. To a yau sun daina. Ga amfanin gonar mu can tsaye, duk ciyawa ta cika gonakin mu.” Inji Ɗanduwa.

Jigawa na ɗaya daga cikin jihohin Najeriya bakwai da suka kan iyaka da Nijar.

Sauran jihohin sun haɗa da Barno, Yobe, Katsina, Zamfara, Sokoto da Kebbi.

Kakakin Yaɗa Labaran Shugaba Tinubu, Abdul’aziz Abdul’aziz ya ce Tinubu na yin taka-tsantsan da irin kyakkyawar dangantakar da ke tsakanin Najeriya da Nijar.

Ya ce akwai farfaganda wa wasu ke yaɗuwa kan kai wa Nijar hari. “Amma gaskiyar magana, ana ta ƙoƙarin sulhuntawa ta hanyar diflomasiyya.” Inji shi.

Tags: AbujaArzikiBadaruEcowasJigawaNijarTchiani
Previous Post

Za a fara tace ɗanyen mai cikin Disamba, a Matatar Fatakwal – Ƙaramin Ministan Fetur

Next Post

BAUCHI: Ƴan sanda sun kama makiyayin da ya guntule wa manomi hannu bayan ya yi masa ta’adi a gona

Ashafa Murnai

BAUCHI: Ƴan sanda sun kama makiyayin da ya guntule wa manomi hannu bayan ya yi masa ta'adi a gona

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • SHARI’AR ATIKU DA TINUBU A KOTUN AMURKA: Abin da ya sa ba na so a damƙa wa Atiku kwafen takardun shaidar karatu na a Jami’ar Chicago – Tinubu
  • ZARGIN KARKATAR DA KUƊAƊEN ALAWUS NA ƘANANAN SOJOJI: Kakakin Sojoji ya ƙaryata haka, ya yi karin haske a kai
  • RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja
  • A yi biris da Yadda Gwamnatin Zamfara ke siyasantar da matsalar tsaro – Minista
  • RA’AYIN PREMIUM TIMES: Rigimar Gwamnatin Tarayya da Ƙungiyar Ƙwadago abin damuwa ce matuƙa

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.