MARTANIN GWAMNATI GA ATIKU: ‘Idanun tattalin arzikin Najeriya garau su ke, ba su fama da dundumi’ -Lai Mohammed
A martanin da Ministan Yaɗa Labarai Lai Mohammed ya mayar wa Atiku, a wurin taron manema labarai a ranar Alhamis ...
A martanin da Ministan Yaɗa Labarai Lai Mohammed ya mayar wa Atiku, a wurin taron manema labarai a ranar Alhamis ...
Ire-iren waɗannan matsaloli inji Buhari ke haddasa tilas ake fita ramto kuɗaɗe domin aikata ayyukan inganta rayuwar al'umma.
Kukah yace yanzu abin ya kai ga mutane sun shiga rudu, sun rasa gaban su sun rasa bayan su. Ba ...
Ya ce yawan na su ne ya kai Najeriya ita ce ƙasa ta 40 a duniya, cikin jerin ƙasashen da ...
Najeriya dai ta tsallake siradin matsin tattalin arziki a cikin watanni uku na karshen shekarar 2020.
Jega ya kara da cewa dole 'yan siyasa su rage son kai, satar kudin gwamnati da facaka da su.
Ya kara da cewa duk wadannan su na faruwa ne lokacin da tattalin arzikin mu ya durkushe.
Hukumar Kididdigar Alkaluman Bayanai ta Kasa (NBS), wadda hukuma ce ta gwamnatin tarayya, ta bayyana wannan labari maras dadin ji.
Gwamnatin Tarayya za ta fara yekuwar matakan rage faruwar bala'o'i a wuraren zaman jama'a da ma'aikatun gwamnati.
Kwamitin Osinbajo ya ci gaba da bayanin cewa akwai manyan kalubale da suka baibaye kasar nan.