RIKICIN NIJAR: Sojojin Mulki sun kori Jakadan Faransa, sun ce kada ya ƙara kwana biyu cikin ƙasar
Hasalallun waɗanda ke goyon bayan Sojojin Mulki, sun riƙa filfila tutar Rasha a lokacin da su ke zanga-zangar.
Hasalallun waɗanda ke goyon bayan Sojojin Mulki, sun riƙa filfila tutar Rasha a lokacin da su ke zanga-zangar.
Kasuwar Maigatari kasuwa ce mai ci a kowane mako, wadda akasari ta yi suna da tarihi wajen hada-hadar shanu.
Tawagar ECOWAS ɗin dai ta samu tarba a filin jirgin saman Yamai daga Firayi Ministan Nijar, Ali Lamine Zeine.
A ƙarshen taron hafsoshin tsaron ƙasashen Ecowas da aka gudanar da Ghana ne aka amince da saka ranar far wa ...
Ya ce dalili kenan aka tsayar da su aka tattauna a filin jirgin saman Yamai, su ka koma Najeriya.
Shugaban Juyin Mulkin Nijar, Janar Abdourahmane Tchiani, ya yi wa tawagar malaman Najeriya ƙarin haske dangane da dalilin da ya ...
Tukur wanda Burgediya Janar ne, ya jaddada cewa Rundunar Sojojin na goyon bayan dimokraɗiyya 100 bisa 100.
Nuland ta shaida cewa ba ta samu ganawa da Shugaban Mulkin Soja ko hamɓararren Shugaban Ƙasa, Bazoum ba.
A yau Alhamis ECOWAS ke sake zaman duba mataki na gaba da za su sake ɗauka a kan Nijar.
Shugaban mulkin soja na Nijar ya gana da sarkin Kano na 14, Muhammadu Sanusi a Nijar. Ganawar Janar Abdourahmane Tchiani ...