• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

TAKARAR SANATAN KADUNA TA TSAKIYA: Shin da gaske ne Sardaunan Badarawa na yi wa APC aiki a boye ne ko da gaske takarar yake yi? Daga Ramatu Sarki

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
November 18, 2022
in Ra'ayi
0
TAKARAR SANATAN KADUNA TA TSAKIYA: Shin da gaske ne Sardaunan Badarawa na yi wa APC aiki a boye ne ko da gaske takarar yake yi? Daga Ramatu Sarki

Na daɗe ina sauraren mutane musamman mazauna yankin Kaduna ta tsakiya, akan inda takaddamar wanene asalin ɗan takarar kujerar Sanata na Kaduna ta tsakiya ya ki ci ya ki cinyewa, ko yaya za ta kaya a takarar wannan kujera daga karshe, Oho.

Har yanzu dai mutane da dama na ganin Lawal Adamu, Mr La ne ya fi dacewa yayi takarar kujerar, sai dai kuma bayan akasi da aka samu a wajen zaɓen Fidda gwani na jam’iyyar kotu ta soke zaɓen sannan ta ba jam’iyyar dama ta sake zaɓen fidda gwani. Kamar yadda muka ji wai an yi zaɓen sai dai kuma Mr La bai yi takarar ba. Ya ce maganan matsalar zaɓen fidda gwanin na gaban kotu saboda haka ba zai shiga zaɓen ba.

Amma kuma mu mazauna cikin garin Kaduna wani abu daban muke ji. An ce dagangar ne aka soke zaɓen don kawai domin dan takarar APC, Mohammed Sani Dattijo ya yi nasara a zaɓen. A cewar masu hasashe da fashin baki a siyasar Kaduna sun ce Sardaunan Badarawa ba da gaske yake yi ba ya na gyara wa APC hanya ne domin su yi nasara.

Ni dai ban ga alamun haka ba domin na ga kamar Usman Ibrahim, Sardaunan Badarawa da gaske ya ke yi. Ya tunkari Kamfen gadan gadan a cikin kwanakin nan. Sai dai duk da haka duk inda ka tada maganar sa a tsakanin mutane za ka ji ana cewa wai duk bula ce, da gangar aka dafa masa don ya kada Mr La ya zama ɗan takara don APC ta yi nasara, wato Dattijo ya yi nasara a zaɓen shiyyar.

Idan ma haka ne, to lallai kam zan iya cewa zai lalata siyasar sa tun da asubar farko kenan domin haka mutane ke ta zargi. Sannan kuma a nasu ɓangaren, wato ɓangaren APC, ba su nuna akwai matsala da nasarar da Sardaunan Badarawa ya samu a zaɓen fidda gwanin ba. Hasali ma an ji su sun rage kururuwa ne, kamar dai faɗuwa ce ta zo daidai da zama.

Ba a san maci tuwo ba sai miya ta ƙare, yanzu dai da ni da mai karatu da sauran ƴan jihar Kaduna ta tsakiya duk zamu zuba ido ne mugani ko da gaske ne ko kuma ma dai koma meye. Yar fara zata nuna. Amma a ganina, kada Dattijo, a siyasar Kaduna ta tsakiya ba a nan kusa ba. Lokaci kawai muke jira.

Ramatu Sarki, Malama ce mai yin sharhi da nazarin siyasa mazauniyar jihar Kaduna

Tags: APCLabaraiNewsPDPPREMIUM TIMESSardaunan Badarawa
Previous Post

Ziyarar Atiku a Hadejia ya karfafa wa PDP guiwa a Jigawa – Dan takarar Sanatan PDP

Next Post

MADARAR SUKUDAYE: Sinadarin da ke tashen kashe matasan Arewa, bayan ya nukurkusar masu da huhu, hanta da zuciya

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ba ni kaɗai ne na fidda sunan Ahmed Lawan ya yi takarar shugaban kasa da Tinubu ba, akwai wasu da ke bayan fage – Adamu
  • Yadda bashin da Chana ta hana Najeriya ya kawo cikas a noman shinkafa, da aikin titin jirgin ƙasan Ibadan zuwa Kano
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: ‘Ban so Najeriya ta afka cikin raɗaɗin ƙuncin da ake fama da shi ba’ – Tinubu
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: ‘Za yi wa masu ƙaramin albashi ƙarin Naira 25,000 tsawon watanni 6 a jere
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: Fassarar Jawabin Shugaba Tinubu:

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.