TAKARAR SANATAN KADUNA TA TSAKIYA: Shin da gaske ne Sardaunan Badarawa na yi wa APC aiki a boye ne ko da gaske takarar yake yi? Daga Ramatu Sarki
Amma kuma mu mazauna cikin garin Kaduna wani abin daban muke ji. An ce dagangar ne aka soke zaɓen don ...