• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Batun wai Kamfanin Opay na baiwa ‘Yan Najeriya Na’urorin POS Kyauta ba Gaskiya ba ne – Bincike DUBAWA

Silas JonathanbySilas Jonathan
August 6, 2022
in Rahotanni
0
Batun wai Kamfanin Opay na baiwa ‘Yan Najeriya Na’urorin POS Kyauta ba Gaskiya ba ne – Bincike DUBAWA

A cikin kwanakinnan ne wani mai suna Atoshu Elias ya shiga wani shafi a Facebook wanda ake kira “NIGERIA POLICE FORCE ALONE” inda ya sanar cewa kamfanin Opay na bayar da na’urorin POS kyauta hade da ma alkawarin yin rajista kyauta sannan ya kuma bukaci duk wadanda ke sha’awa da su rubuta hakan a karkashin labarin tare da lambar wayar tarhonsu da inda suke zama.

Ga abin da ya fada a sanarwar ta sa: OPAY NA BAYAR DA NA’URAR POS KYAUTA, DUK MAI SHA’AWA YA RUBUTA LAMBAR WAYA DA UNGUWA, RAJISTA KYAUTA NE.”

Ba tare da jinkiri ba ba, mutane 60 suka rubuta bayanansu a karkashin sanarwar.

Opay kamfanin dandali ne na samar da kudi a hannu inda kwastamomi ke iya ajiye kudi ko cirewa a duk inda su ke so ba sai sun je banki ba.

Kamar yadda yake rubuce a shafin kamfanin, babban bankin Najeriya ne ya ba shi lasisi kuma ana iya samun shi ko’ina a Najeriya tun bayar da aka kirkiro kamfanin a shekarar 2018.

Yanzu da amfani da POS ya zama babban hanyar samun kudaden shiga a Najeriya. To sai dai DUBAWA ta gano cewa masu yaudara ma kan yi amfani da irin wadannan hanyoyin wajen zambatar mutanen da ba su ji ba basu gani ba. Wannan ne ya sa DUBAWA ta ga cewa ya dace a tantance gaskiyar lamarin.

Tantancewa

Da farko DUBAWA ta duba shafin Facebook na kamfanin Opay inda ta gano cewa babu wani bayanin da ke da alaka da wannan batun. Haka nan kuma ta kara da duba shafin kamfanin inda nan ma babu wani abun da ke bayanin cewa kamfanin na kyautar da wani abu.

Daga nan ne DUBAWA ta tura sakon email zuwa ga manejan sadarwar kamfanin Mr. Hanson Olorunfemi, wanda ya tabbatar cewa lallai ba da dadewan nan ba ya bai wa wadansu kananan ‘yan kasuwar da ke shirin amfani da na’urorin kananan na’urori, wadanda ake kira mini POS. Mr. Olorunfemi ya ce sun bayar da su ne kyauta ga duk wadanda ke tunanin amfani da na’urar a sana’o’insu nan gaba a fadin kasar.

Sai dai ya ce wa’adin yin hakan ya riga ya wuce tun daga makon farko na watan Yulin 2022.

“Wanda ke da sha’awar na iya sauke manhajan Opay sa’anan ya tambaya a ba shi na’urar. Daga nan ne za’a hada shi da wanda zai bude mi shi layin gudanar hadahadar kudi.”

A Karshe

Binciken mu ya nuna Opay ba ya bayar da kyautar na’urorin POS a yanzu haka. Idan kaga irin wannan sanarwa a shafukan yanar gizo ka fece tunda wuri, yaurada ce ba gaskiya bane. Wanda suka rarraba a baya ma an gama wannan tsarin ko kuma muce shiri domin masu bukata tuntuni.

Tags: AbujaHausaLabaraiNajeriyaNewsPOSPREMIUM TIMES
Previous Post

Illolin yawaita aske gashin gaba ga mace – Kwadaitarwar likitoci

Next Post

Matsalolin tsaron Najeriya sumogal ɗin su aka yi daga waje – Buhari

Silas Jonathan

Silas Jonathan

Next Post
Ba za mu biye wa Farfagandar ‘yan ta’adda ba, mun san abinda muke yi kuma za mu gama – Buhari

Matsalolin tsaron Najeriya sumogal ɗin su aka yi daga waje - Buhari

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru
  • TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa
  • FCT ABUJA: Wike ya kori shugabanni da daraktocin hukumomi 21
  • Kotu ta yi watsi da ƙarar PDP a Shari’ar gwamnan Kaduna, dalili kuwa shine wai ba ta shigar da ƙara da wuri ba
  • MASHAHURAN JAMI’O’IN DUNIYA: Jami’ar Bayero ta fita kunya, Covenant da UI ne kawai ke gaba da ita a Najeriya

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.