• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Yadda iyaye na su ka yi hijira zuwa Jihar Adamawa – Atiku Abubakar

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
May 21, 2022
in Manyan Labarai
0
Yadda iyaye na su ka yi hijira zuwa Jihar Adamawa – Atiku Abubakar

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa Atiku Abubakar ya bayyana yadda aka haife shi a Jihar Adamawa. Ya ce iyayen sa ƙaura su ka yi zuwa jihar Adamawa.

Atiku ya ce kowa ya san Fulani masu kiwon shanu sun bazu ko ina a faɗin Afirka.

Haka ya bayyana a Jigawa, lokacin da ya je tallata kan sa wurin wakilan masu zaɓen ‘yan takarar PDP a jihar, makonni biyu kafin zaɓen fidda-gwanin PDP da za’a yi a Abuja.

Wasu ‘yan APC sun daɗe su na yi wa Atiku yarfen cewa ba a Najeriya aka haife shi ba, don haka bai cancanci zama shugaban ƙasar Najeriya ba.

Sun yi wannan iƙirarin wurin Kotun Ɗaukaka Ƙarar Zaɓe a 2019, zaɓen da APC ta kayar da PDP wadda Atiku ne ya tsaya mata takara.

“Zuwa na Jigawa ni gida ce, saboda wani mutum mai suna Adamu Dutse ya bar nan garin Dutse, a Jigawa tare da matar sa mai suna ‘Yar Malam.

“Malam Adamu Dutse da ‘Yar Malam sun yi ƙaura zuwa Adamawa inda aka haife ni.”

Haka Atiku ya shaida wa manema labarai a gidan Sule Lamiɗo, lokacin da ya je ganawa da masu zaɓen ‘yan takarar PDP.

Ya gana da wakilan masu zaɓen ne a sakatariyar PDP a Jihar Jigawa da ke Dutse.

Ya ce har yanzu iyalan gidan su ke kula da masallaci da kuma limanci a garin Jigawar Sarki, kuma ana kiran gidan Gidan Malamai.”

Wannan kaɗan ne daga labarin tarihi na. Don haka ni ina kallon kaina tamkar na zo gida, ina na zo Jigawa.” Inji Atiku.

Ya ce ya je Jigawa ne ba don neman ƙuri’a daga wakilan zaɓe kaɗai ba. Har ma saboda ƙara ƙarfafa danƙon zumunci.

Ya ce shi da tsohon Gwamna Suke Lamiɗo sun taka muhimmiyar rawa tare da shan gwagwarmayar ganin sun kafa wa dimokraɗiyya nagartaccen ginshiƙi a ƙasar nan.

“To yanzu ma ga mu nan mu na ci gaba da wani ƙoƙarin sake ƙarfafa ta daga ceton da mu ka yi mata a hannun sojoji.”

Da ya ke ganawa da wakilan zaɓen ‘yan takara, Atiku ya ce Allah ya albarkaci Najeriya, amma ta yi rashin shugabanni nagari.

Ya yi addu’ar Allah ya ba ƙasar nan shugabanni nagari.

Ya ce ya gode wa wakilan zaɓen ‘yan takarar PDP na Jigawa kan zaɓen sa da su ka yi a fidda-gwani na 2018. Yanzu ma ya na fata da kuma riƙon su sake zaɓen sa.

Tags: AbujaAdamawaAtukuHausaJigawaKadunaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW

Next Post

Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru

Ashafa Murnai

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ba ni kaɗai ne na fidda sunan Ahmed Lawan ya yi takarar shugaban kasa da Tinubu ba, akwai wasu da ke bayan fage – Adamu
  • Yadda bashin da Chana ta hana Najeriya ya kawo cikas a noman shinkafa, da aikin titin jirgin ƙasan Ibadan zuwa Kano
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: ‘Ban so Najeriya ta afka cikin raɗaɗin ƙuncin da ake fama da shi ba’ – Tinubu
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: ‘Za yi wa masu ƙaramin albashi ƙarin Naira 25,000 tsawon watanni 6 a jere
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: Fassarar Jawabin Shugaba Tinubu:

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.