Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Afolabi Babatola ya ce rundunar za ta kai Adamu kotu da zarar ta kammala bincike.
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Afolabi Babatola ya ce rundunar za ta kai Adamu kotu da zarar ta kammala bincike.
Majalisar Tarayya dakatar wani shirin damƙa yankin Sina da ke cikin Ƙaramar Hukumar Michika ga Kamaru.
Hare-haren 'yan bindiga na ci gaba da muni a Bauchi, Gombe da Taraba, inda aka kashe ɗaruruwa a watannin baya-bayan ...
An amince a sassauta dokar hana fita dare da rana, a wata ganawa da aka yi, ranar Litinin, tsakanin gwamnati ...
Ya ce ya zama tilas gwamnatin Adamawa ta kakaba dokar, domin ta magance yadda ‘yan iska ke kwasar ksyan jama’a.
Ya ce ya zama tilas gwamnatin Adamawa ta kakaba dokar, domin ta magance yadda ‘yan iska ke kwasar ksyan jama’a.
Ya Kuma ce gwamnati ta Samar da manyan motoci da za su rika jigilan ma’aikatan gwamnati zuwa wuraren aiki daga ...
A ranar Litinin Babbar Kotun Tarayya ta dakatar da INEC gurfanar da tsohon shugaban Kwamishinan Zaɓen Adamawa, hudu Ari da ...
Ya ce gwamnatin Fintiri gwamnati ce da za ta mai da hankali wajen samar da ababen more rayuwa domin mutanen ...
Jami'in ya ce jihohin Barno, Adamawa da Yobe kaɗai ya a samu mutum miliyan 4.4 da za su fuskanci yunwa ...