• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Masu maular ‘kudaden kama haya’ a hannun Ayu ke hana sasanta rikicin PDP -Wike

    Ministan Abuja ya bada wa’adin gina filaye 189 cikin wata uku, ko ya ƙwace su

    DA ƊUMI-ƊUMI: Gobara ta tashi a Kotun Ƙoli, ta babbake ofishin manyan alƙalai uku

    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

    ABUJA: Kotu ta daure wasu ‘yan mata biyu saboda yawon gulmace-gulmace a unguwa

    Kotu ta tsare matar da aka kama tana madigo da ‘yar shekara 8 a Kaduna

    Mahukunta a Abuja sun kama ƴan iskan gari mutum 400 da motoci 50 da suka karya doka

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

APC A YAU: Menene Makomar Farouk Adamu Aliyu ne? Daga Ahmed Ilallah

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
March 30, 2022
in Ra'ayi
0
DA NA SANI ƘEYA CE…: Mun kori PDP da kamfen ɗin ‘CANJI’ mu na cike da jahilcin halin da Najeriya ke ciki a 2015 -Farouk Adamu

Ba sai anyi maganar waye ne farouk ba? In ana maganar jamaíyar APC a Nijeriya, Farouk Adamu Aliyu sune farkon shu’ada’un Shugaba Muhammadu Buhari tun da ga jamaíyyar ANPP, CPC da ma ita kanta APCn.

Ba kawai a dandalin siyasar JIgawa ba kadai, a fadin Nijeriya ma, ya shahara a lokacin da ya fara zama Dan-Majalissa na farko da aka fara kada masa kuri’ar kiranye, lokacin da yake wakiltar Buji da Birnin Kudu a Majalissar Tarayyar Nijeriya, yin nasarar sa a tsakiyar lokacin da suke rigima da gwamnan sa Saminu Turaki, wannan ja’injar ta fito da shi a fagen siyasar Nijeriya.

Farouk Adamu, ana ganin kamar babu na biyun sa a kusanci da Shugaba Buhari, hatta kujerar da Buhari yake kai, Fafouk Adamu Aliyu ne ya jagoranci sayawa Buhari Form din da yayi takara a 2019. Ku san babu wani abu da ya shafi APC da baza ka ga Faouk Adamu ba a ciki dumu-duma ba.

A lokacin da Buhari yayi takara a jama’iyar CPC, Farouk Adamu ne yayi masa takarar gwamna a Jigawa. Tun shigar Buhari siyasa babu wani juyi da yunkuri da Buhari zai yi a siyasa ba tare da Farouk Adamu ba.

Ko, a lokacin da aka kafa APC a Jigawa, jagororin da suka jagoran ci kafa Maja (APC), wato Badaru Abubakar (Chairman), Ibrahim Hassan Hadejia (Secretary) da Farouk Adamu Aliyu (Treasurer) ne suka jagoran ci kafa ta a Jigawa, a cikin su ukun nan. Farouk ne ba muga wani mataki da ya taka ba,

Badaru ya zama gwamnan Jigawa har sau biyu, Ibrahim Hadejia yayi Mataimakin Gwamna, a yau ma shine Senata, amma har yanzu ba mu san makomar Farouk ba.

Hatta a tsaka mai wuyar da jamaíyar APC ta shiga kafin a kai ga zabar shugabannin jama’iyar da akayi a wannan watan, Farouk Adamu na kan gaba wajen warware rigimar jama’iyar, don ya na daga cikin jagororin da suka je London wajen Buhari yayin da yake zaman jinya, don warware matsalar shugabancin rikon jama’iyar tsakani gwamnan Yobe da na Niger.

Wai shin menene makomar Adamu Aliyu ne a APCn yau? Bayan a karo na biyu ya gaza samun goyon bayan jagororin jama’iyar APC, musamman gwamnonin APC na amince masa ya zama mataimakin shugaban jama’iyar na Arewa a karo na biyu, wanda a baya ma ya samu tasgro a kan neman kujerar.

Duk da a wannan karon, ance yana daga cikin mutane biyar da aka ce suna cikin zaben Buhari wajen yin samun yarjejeniyar shugaban cin, amma sai gashi a wannan karon ma an yi masa tutsu.

Duk da cewa baza ace Buhari da APC suna son kammala lokacin sub a tare da sakawa irin Farouk ba a siyasance ba, ganin yadda nasa suke cikin, musamman ma a jahar Jigawa da ganin yadda ya bunkasa ta fannin tattalin arziki, wanda a yanzu a na ganin gonar ta zamani ALU Farms babu kamar ta ba, tutar Nijeriyar da ke cikin gonar babu kamar ta a fadin kasar nan, wannan alamu ne na cewa a na damawa da shi a gwamnatin.

Shin kuwa APC da Buhari sun yi wa irin su Farouk adalchi, in har suka musu tutsu a irin wannan lokacin, bayan dauka tsawon lokaci na yin shu’adu da ganin nasarar jamaíyar da shugabanin ta.

Dukda cewa baza ace komai ya zo karshen a tafiyar APC karkashin jagorancin Buhari ba, zama a iya cewa yanzu ma a ka fara, domin a kwai fidda yan takarkarun da zasu shiga kakar zaben 2023, shin ko shine zai gaji Badarun, lokaci kadai zai nuna.

alhajilallah@gmail.com

Tags: AdamuAPCFaroukHausaJigawaLabaraiNews
Previous Post

Hukumar NHRC ta saurari kararrakin cin zarafin mata da yara 158,517 a Najeriya

Next Post

Da jirgin yaki na sama za a rika raka jirgin kasa daga Abuja-Kaduna idan muka gama gyara – Amaechi

Premium Times Hausa

Premium Times Hausa

Next Post
Jirgin yakin Najeriya ya bace wajen kai wa Boko Haram farmaki

Da jirgin yaki na sama za a rika raka jirgin kasa daga Abuja-Kaduna idan muka gama gyara - Amaechi

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ministan Abuja ya bada wa’adin gina filaye 189 cikin wata uku, ko ya ƙwace su
  • DA ƊUMI-ƊUMI: Gobara ta tashi a Kotun Ƙoli, ta babbake ofishin manyan alƙalai uku
  • MACE MAI KAMAR MAZA: Yadda Falmata ta kutsa cikin sana’ar gyarar waya ta yi zarra
  • Tinubu ya umarci jami’an tsaro su yi ƙumumuwa, su ceto ɗaliban Jami’ar Zamfara daga hannun ‘yan bindiga
  • Kwararrun likitocin hakora 84 kacal ake da su a Najeriya – NAPD

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.