• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya

    SHUGABAN ƘASA 2023: ‘Yan takarar APC na jihohin ƙabilar Igbo sun yi taron jiran-gawon-shanun goyon bayan duk wanda ya samu tikiti a cikin su

    TAKARAR SHUGABAN KASA: Muna tare da kai a koda yaushe – Sarkin Katsina Abdulmumini ga Osinbajo

    TA KICIME A APCn KADUNA: Ɓangaren Sha’aban ba su amince da zaben wakilan jam’iyyar APC da aka yi ba

    Yadda sojoji suka cafke gogarman masu garkuwa da mutane da wasu 150 a dazukan Zamfara da Katsina

    Askarawan Najeriya sun kashe ƴan bindiga 42, sun kama 20 sannan sun ceto mutum 63 da aka yi garkuwa da su – DHQ

    Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru

    Crisis in Jos

    BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW

    GUDUN YIN BIYU-BABU: Gwamnan Bauchi ya sayi fam ɗin sake yin takarar gwamna, daidai lokacin da ya fito takarar shugaban ƙasa a PDP

    Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed

    Kano State Assembly

    Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

AN GUDU BA A TSIRA BA: Yadda Gwamnatin Buhari za ta bar wa gwamnatin 2023 rikicin cire tallafin fetur

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
January 30, 2022
in Rahotanni
0
GWAMNAN APC YA KALUBALANCI BUHARI: Ka saka dokar ta baci a jihohi, idan kana son a gama da ‘yan bindiga

Abubuwan da yawancin masu karatu ba su ankara ba su ne, dakatar da batun cire tallafin mai da Gwamantin Shugaba Muhammadu Buhari ta yi, ya na nufi muhimman abubuwa biyar za su faru kan tattalin arziki, kuma su afku a kan masu ƙaramin ƙarfi.

Ciki makon jiya Gwamnatin Tarayya ta janye batun cire tallafin fetur, ta ce sai nan gaba tukunna.

Hakan ya na nufin abubuwa kamar haka:

1. Gwamnatin Tarayya za ta ci gaba da biyan kuɗin tallafin man fetur na Naira 241 a kowace lita. Saboda sai ta yi hakan ne za a iya shan litar fetur naira 165.

2. Idan ta cire tallafin fetur, to lita ɗaya za ta iya komawa har Naira 403.

3. Dakatar da cire tallafin fetur na nufin Najeriya za ta sake narka naira tiriliyan kusan 4 a cikin shekara ɗaya, domin biyan tallafin fetur.

4. A Najeriya kowace shekara a lissafin NNPC ana shan fetur lita tiriliyan 19.535 a kowace shekara, kwatankwacin lita biliyan 1.6 duk wata kenan.

5. Dakatar da cire tallafin fetur ya shafe sabuwar Dokar Fetur wadda Shugaba Muhammadu Buhari ya sa wa hannu watanni uku da suka gaba.

6. A yanzu Buhari ya aika wa Majalisa sanarwar a jingine Sabuwar Dokar Fetur wadda za ta fara aiki cikin Fabrairu. Da farko an maida cewa za ta fara aiki a farkon Yuli, 2022 idan an cire tallafin man fetur a lokacin.

Amma kuma yanzu Shugaban Ƙasa ya nemi dokar a jingine ta, sai nan da watanni 18 za ta fara aiki tukunna.

7. Hakan na nufin Gwamnatin Buhari za ta ci gaba da biyan tallafin fetur har nan da watanni 18, a lokacin da sabuwar gwamnati ta hau mulki kenan.

8. Jingine Dokar Fetur na nufin tilas sai Gwamantin Tarayya ta sake ciwo bashin Naira tiriliyan 2.5, domin a samu abin cike giɓin kuɗaɗen tallafin man fetur.

9. Bankin Bada Lamuni na Duniya (IMF) ya ce kamata ya yi a gaggauta cire tallafin, domin gwamnati ta riƙa yi wa jama’a ayyukan inganta lafiya da bunƙasa fannin ilmi da raya ƙasa.

10. Har yanzu ko maganar gyara matatun Najeriya ma an daina yi, saboda gwamnati ta dogara ne da masana’antar tace ɗanyen mai ta Ɗangote, wadda za a kammala ginin ta a Legas cikin 2022.

Sai an kammala ta ne gwamnati za ta riƙa sayen tataccen fetur a masana’antar da Naira ba da Dola ba.

Yin hakan a cewar Gwamnan Babban Bankin Najeriya shi ne hanya mafi sauƙin rage tsadar fetur a ƙasar nan a nan gaba.

Tags: AbujaBuhariLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

HANKALIN MAI SARAN KABA YA KOMA GA RINA: Ko Tinubu zai karɓu a takarar 2023?

Next Post

Kotu ta bada belin mahaifiyar yaron da ya fasa kwalban giya a kan kawunsa

Next Post
Woman

Kotu ta bada belin mahaifiyar yaron da ya fasa kwalban giya a kan kawunsa

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya
  • Gwamnatin Buhari ta ƙakaba sabbin harajin kira na wayar hannu ga ƴan Najeriya
  • BALA’IN ‘YAN BINDIGA: Sama da Katsinawa 13,000 su ka tsallake ba shiri zuwa Jamhuriyyar Nijar -Gwamna Masari
  • TAKARAR SHUGABAN ƘASA 2023: Mutum biyar kaɗai ke da gaske a cikin APC, sauran ‘yan rakiyar amarya ne -Gwamna Fayemi
  • Babu wanda na ke bibiya yayi min mataimakin shugaban kasa – Zulum

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.