• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

    ‘Ni da Wike kaman ‘Yan biyu ne, muna tsage gaskiya komai dacin ta’ – El-Rufai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

KORONA: Mutum 235 suka kamu ranar Talata, Yanzu mutum 60,655 suka kamu a Najeriya

Aisha YusufubyAisha Yusufu
October 14, 2020
in Kiwon Lafiya
0
KORONA: Cikin kwana biyu Najeriya ta samu karin mutum sama da Dubu daya, Kaduna 14, Kano 5, yanzu mutum 13, 873 suka kamu

Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 225 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Talata

Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Talata sun nuna cewa jihar Legas ta samu karin mutum –165, FCT-17, Rivers-13, Ogun-12, Niger-8, Delta-4, Ondo-2, Anambra-1, Edo-1, Ekiti-1 da Kaduna-1

Yanzu mutum 60,655 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 52,006 sun warke, 1,116 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu mutum 7,533 ke dauke da cutar a Najeriya.

Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum 20,251, FCT –5,849, Oyo – 3,315, Edo –2,637, Delta –1,807, Rivers 2,674, Kano –1,740, Ogun – 1,952, Kaduna –2,520, Katsina -896, Ondo –1,652, Borno –745, Gombe – 883, Bauchi – 710, Ebonyi –1,044, Filato -3,545, Enugu – 1,309, Abia – 898, Imo – 585 , Jigawa – 325, Kwara – 1,050, Bayelsa – 403, Nasarawa – 472, Osun –906, Sokoto – 162, Niger – 269, Akwa Ibom – 295, Benue – 483, Adamawa – 254, Anambra – 255, Kebbi – 93, Zamfara – 79, Yobe – 79, Ekiti – 324, Taraba- 108, Kogi – 5, da Cross Rivers – 87.

Kashi 10% na wadanda suka kamu da Korona a Najeriya yan kasa da shekara 19 ne

Ministan kiwon lafiya Osagie Ehanire ya ce Kashi 10 bisa 100 na wadanda suka kamu da cutar Korona a Najeriya yan kasa da shekara 19 ne.

Ehanire ya ce kimiyya ya nuna cewa tsofaffi musamman wadanda ke da shekaru sama da 60 sun fi saurin kamuwa da cutar.

Ya Kuma ce wadannan mutane na daga cikin rukunin mutanen dake dauke da cutar ba tare da sun nuna alamun cutar ba wanda hakan ya sa za so iya yada cutar ba tare da sun sani ba.

Ministan ya yi kira ga masu makarantu da iyaye da su zage damtse wajen kiyaye sharuddan gujewa kamuwa da cutar domin Kare ‘ya’yan su a lokacin da za a bude makarantu.

Inganta yin gwajin cutar

Ehanire ya yi kira ga gwamnatocin jihohi da kananan hukumomi Kan hada hannu da hukumar NCDC domin yaki da cutar.

“Mutanen dake fama da alamun zazzabin cizon sauro,rashin iya shakan kashi ko dandano, mutanen da suka Yi cudanya da wadanda suka kamu da cutar, tsofaffi, wadanda ke dauke da wasu cututtuka a jikinsu da matafiya na cikin mutanen da ya kamata ya zage damtse wajen yi wa gwajin cutar.

Bayan haka Ehanire ya ce gwamnatin kasar Amurka ta tallafa wa Najeriya da na’urorin taimakawa numfashin mara lafiya.

Ya ce gwamnatin kasar Amurka za ta horas da ma’aikatan lafiyan dake manyan asibitocin kasar nan yadda za su yi amfani da na’urorin.

Sannan gwamnatin Najeriya za ta horas da ma’aikatan lafiya dake sauran asibitocin kasar nan.

Mutum 57,437 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 48,674 sun warke, 1,100 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu mutum 7,663 ke dauke da cutar a Najeriya.
An yi wa mutum 480,874 gwajin cutar a kasar Nan

Tags: HausakoronaLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Najeriya za ta bukaci Dala biliyan 2.4 don kula da kare mutane daga Kanjamau – NACA

Next Post

KASAFIN 2020: Yadda za a cike gibin naira 5.2 – Ministar Kudi

Aisha Yusufu

Aisha Yusufu

Next Post
Zainab-Ahmed

KASAFIN 2020: Yadda za a cike gibin naira 5.2 - Ministar Kudi

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • SHUGABANCIN MAJALISAR DATTAWA: ‘A saka min wahalar da na yi wa APC, a ba ni shugabancin Majalisar Dattawa’ – Osita Izunaso
  • SHUGABANCIN MAJALISA: ‘Ba zan janye wa kowa ba, amma na ‘jone’ da guruf ɗin Abdul’aziz Yari’ – Orji Kalu
  • Kamfanin mai na kasa ya kara kudin litar mai daga N189 zuwa N537
  • SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Peter Obi ya nemi kotu ta ɗage sauraren shari’ar da ya maka Tinubu
  • SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN KASA: Atiku ya kai wa kotu tulin hujjoji daga na’urar BVAS a zaɓen 2023

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.