Allah yayi wa mahaifin fitaccen jarumin finafinan Najeriya Ali Nuhu rasuwa ranar Talata.
Mahaifin Jarumin, Nuhu Poloma wanda tsohon shugaban jam’iyyar PDP ne na jihar Gwambe ya rasu ranar talata bayan fama da yayi da ‘yar gajeruwar rashin lafiya.
Marigayi Nuhu Poloma ya rasu ya bar matar sa daya wato mahaifiyar Ali da kannin sa.
Allah ya ji kan sa. Amin.