Hanyoyi 7 da maganin Kanjamau na PrEP ke amfanar mutum

0

Kamar yadda aka sani maganin ‘Pre-Exposure Prophylaxis (PrEP)’ magani ne dake samar wa mutane kariya daga kamuwa da cutar Kanjamau.

Shi dai wannan magani yana iya kauda cutar Kanjamau a jikin mutum idan ya juri sahan maganin har na tsawon kwanaki 30 yanan sha.

Sun kuma ce mutanen da suka sadu da wadanda ke dauke da cutar na cikin mutanen da za su iya amfani da wannan maganin.

Hanyoyi 7 da maganin PrEP ke amfanar mutum

1. Maganin na da tsada.

2. Maganin baya kare mutum daga kamuwa da cututtuka na sanyi kamar su syphilis da gonorrhea

3. Maganin na da ingancin kare mutum daga kamuwa da kanjamau.

4. A kan yi amfani da maganin wajen kawar da kanjamau.

5. Mutane da dama basu da masaniya game da maganin.

6. Amfani da maganin ka na iya sa a kamu da cututtukan dake kama huhu,koda, rashin karfin kashi a jikin mutum.

7. Maganin ba zai iya kare mutum daga kamuwa da kanjamau bai dan har dai ba a shan maganin yadda ya kamata.

Share.

game da Author