Duniya za ta afka cikin mummunar yanayi idan ba a kawo karshen yaduwar cututtukan da basu jin magani ba – Gargadin WHO
Mulombo ya ce wayar da kan mutane na cikin hanyoyin da za su taimaka wajen hana yaduwar cututtukan da basa ...
Mulombo ya ce wayar da kan mutane na cikin hanyoyin da za su taimaka wajen hana yaduwar cututtukan da basa ...
Mutum zai iya amfani da wadannan magungunan ne kadai idan har likita ya tabbatar cewa babu wata cuta ko lahanin ...
Da farko Afrika ta Kudu ta rumgumi rigakafin korona na AstraZeneca, wanda ke da arha, bai kai na Pfizer da ...
Fani Kayode na daga cikin wadanda suke yin tsananin adawa ga jam' iyyar APC tun bayan kasa PDP da ta ...
Metita ta ce karancin maganin rigakafin ya kawo rashin daidaituwa tsakanin kasashen duniya a yanzu haka.
Shi dai gwamna Yahaya Bello ya ce Korona, tatsuniya ce, abinda ke damun 'yan Najeriya sun fi Korona.
Gwajin sahihanci da ingancin maganin da hukumar MHRA ta yi ya kai kashi 95.
Sannan kuma ya ce martabar masana kimiyya na kasar nan za ta karu a duniya, kuma Najeriya za ta samu ...
Masana kimiya dake aiki da kamfanonin sarrafa magunguna guda Tara sun yi alkawarin hadawa da samar da maganin
Sai dai kuma tuni har kasar Rasha ta ce ta gama hada maganin rigakafin cutar har kuma ma ta fara ...