Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi takawar mita 800 daga masallacin Idi zuwa gida a garin Daura.
Bayan nan matasa masu bautar kasa suka ziyarce shi domin yi mass gaisuwar Sallah.
Shugaba Buhari ya dauki hotuna dasu.
Bayan nan ya yanka ragon layyar sa.