FCT ABUJA: Minista Wike zai fatattaki masu kasa kaya gefen titi da masu karakainar tallace-tallace
Saboda irin su infoma ne na 'yan fashi. Su na zaune ƙarƙashin 'yar laima duk su na lura da shige-da-ficen ...
Saboda irin su infoma ne na 'yan fashi. Su na zaune ƙarƙashin 'yar laima duk su na lura da shige-da-ficen ...
Haramcin waɗannan kuɗaɗe da tsoffin gwamnoni ke karɓa a matsayin fansho, ya fito fili a cikin kundin dokokin Najeriya
Gwamnan ya kuma tabbatar da cewa gwamnatin sa za ta mai da hankali matuka wajen yakan rashin tsaro a jihar
Daga karshe dai shugaban majalisan, Akpabio ya umarci tsohon gwamnan ya rusuna sannan ya kama gaban sa.
Za a cire wasu ma'aikatu daga cikin waɗansu. Shi ya sa ba a faɗi a inda za a tura kowane ...
Ya ce Tinubu ya buƙaci ya koma Legas saboda a lokacin 'yan OPC da sauran maɓarnatan ɓatagari sun addabi Legas.
Yakubu ya ce saboda haka mutane su kwantar da hankulan su, INEC ba za ta rufe yin rajistar zaɓe ba ...
Wannan tsadar man jirgi ya haifar da tsadar gudanar da zirga-zirgar, inda lamarin ya ƙara tsada da kashi 95 bisa ...
Idan ka yi zurfin tunani da hange mai nisa, zaka ga lallai fa za a samu matsalar gaske a lokacin ...
Wannan kiran ya zo ne kwanaki uku bayan da gungun wasu matasa suka iske Jonathan har gida, suka nemi ya ...