SALLAH: Kiristoci sun taya musulman Kaduna cirbe filin idi
Shima jami’in kungiyar CPO Daniel Bitrus ya ce sun fito ne domin inganta zaman lafiya tsakanin Kiristoci da Musulmai a ...
Shima jami’in kungiyar CPO Daniel Bitrus ya ce sun fito ne domin inganta zaman lafiya tsakanin Kiristoci da Musulmai a ...
A sanarwar da ministan Abuja ya saka wa hannu, ma zauna cikin gari, za su hallara masallatan Juma'ane da ke ...
Bayan haka ya ce babu ziyarar gaisuwa na ko 'yan siyasa da sauransu a lokacin da ake shagulgulan sallar.
Yadda za a yi Sallar Idi a Kaduna
Gwamnati a watan jiya ta janue dokar hana sallar Juma'a a jihar da zuwa Coci ranar Lahadi.
Shugaba Muhammadu Buhari ma ya ce zai yi Sallah ne tare da iyalan sa a gida.
Dalilin da ya sa Ganduje ya janye dokar hana sallar Juma'a ya amince a yi sallar Idi a Kano
Dama kuma gwamnatin jihar Kano ta tsawaitar dokar da mako daya.
Dole a tsawaita domin a samu damar ci gaba da aikin dakile yaduwar cutar kamar yadda kwamitinsa ke yi da ...
Gwamna Mala Buni yana yi wa mutanen jihar Yobe fatan Alkhairi da fatan ayi sallah lafiya.