Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sauka kasar Amurka a ziyarar aiki na kwanaki hudu da zai yi a kasar.
Shugaba Buhari zai gana da Shugaban Kasar Amurka Fonald Trump ranar litinin sannan bayan haka zai gana da gaggan yan kasuwa da kamfanonin kasar domin tattauna yadda za su saka jari a kasa Najeriya.
Buhari zai tattauna da shugaba Trump ne Kan abubuwan da ya shafi tsaro, tattalin arziki da saka jari a Najeriya.
Discussion about this post