Atiku ya yaba wa Farfesa Gwarzo kan samun lasisin kafa sabbin jami’o’i biyu da ya samu daga NUC
Farfesa Gwarzo ya ba da gudunmawa sosai ga ci gaban ilimi a Najeriya da ma Nahiyar Afrika.
Farfesa Gwarzo ya ba da gudunmawa sosai ga ci gaban ilimi a Najeriya da ma Nahiyar Afrika.
Sai dai kuma hukumar tsaron Najeriya ta fitar da sanarwar cewa ba abu bane da mutane za su tada hankulan ...
Kasar Amurka za ata tallafawa Najeriya da wadannan kudade ne don tallafawa masu fama da ayyukan mahara.
Furucin Trump ya nuna kiyayya ga Musulmi da Musulunci a Najeriya.
Trump ya ce Kasar Amurka na farinciki da irin kokari da Buhari ke yi.
Buhari zai tattauna da shugaba Trump ne Kan abubuwan da ya shafi tsaro, tattalin arziki da saka jari a Najeriya.
Amurka ta kuma aika da ta’aziyya ga daukacin ‘yan Najeriya da kuma iyalin wadanda aka kashe.
Abike Dabiri tace sun samu rahoton taso keyan wasu 'yan Najeriya masu sahihan takardun shiga kasar
Ofishin ta tabbatar da wannan tattaunawa sannan ta ba da bayanani akan abubuwan da Trump da Buhari suka Tattauna akai.
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya zargi tsohon mataimakin shugaban kasan cewa ba zai iya zuwa kasar Amurka din ba ...