Dalilan da su ka sa ‘yan majalisar Amurka su ka hana sayar wa Najeriya manyan makamai
Bugu da ƙari kuma yayin da ake fama da 'yan awaren Biafra', a Kudu Maso yamma can ma masu rajin ...
Bugu da ƙari kuma yayin da ake fama da 'yan awaren Biafra', a Kudu Maso yamma can ma masu rajin ...
Zargin da tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya yi ba gaskiya ba ne. Tiwita ba ta cire shafin Muhammadu Buhari ...
Akwai sauran wuraren da ba a kammala kirga kuri'un su ba, daga wadanda aka kirga ma zuwa yanzu a wadannan ...
Trump ya bayyana haka a wata tattaunawa ts musamman da kafar yada labarai ta Fox News ta yi da shi.
Trump ya bayar da umarnin kisan Soleimani a cikin kasar Iraq a wata ziyara da ya kai kasar daga Iran.
Trump ya ce wannan an yi amfani da maganin a kasar Chana, kuma ma dai idan har bai yi aiki ...
Farashin danyen man fetur ya tashi lokaci guda a kasuwar duniya.
Wannan matsayi, ya dora Dangote a cikin hamshakan mashahuran shugabannin duniya, irin su Xi Jinping, shugaban kasar Chana.
Wadanda suka rasa rayukan su a fadan makiyaya da manoma a Zamfara, sun zarce na Benuwai da Taraba gaba daya.
Abin mamaki ne yadda Buhari ya kasa jan zaren tattauna batun cinikin danyen mai da kasar Amurka.