Bukin Editan PREMIUM TIMES, Idris Akinbajo

0

A ranar Asabar ne Editan jaridar PREMIUM TIMES, Idris Akinbajo ya aure masoyiyar sa, Adrot Olubode a garin Ibadan.

An cashe, an taka rawa, an ci, an sha an kuma ba ango da Amarya shawarwari.

Amarya Adrot, da Idris sun yi jami’ar Obafemi Awolowo, sannan sun hadu da kulla zumuntar aure ne tsakanin su bayan Idris na karatun digirin sa na biyu a kasar Denmark.

Share.

game da Author